IQNA

Za a Gudanar Da Tarukan Shahadar Imam Hussein (AS) A kasar Zambia

15:51 - February 16, 2010
Lambar Labari: 1886800
Bangaren siyasa; Za a gudanar da tarukan tunawa da zagayowar shahadar Imam Hussein (AS) A ranar Ashura tare da iyalan gidan manzon Allah (SAW) a Karbala.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a ci gaba da kara yada tunanin ahlul bait da bangaren yada al'adu na Iran ke yi, Za a gudanar da tarukan tunawa da zagayowar shahadar Imam Hussein (AS) A ranar Ashura tare da iyalan gidan manzon Allah (SAW) a Karbala. Za a gudanar da tarukan tunawa da zagayowar shahadar Imam Hussein (AS) A ranar Ashura tare da iyalan gidan manzon Allah (SAW) a Karbala. 510295

captcha