IQNA

Za A Yada Wani Littafi Na Koyar da Kananan Yara A Kirgystan

Bangaren al'adu da fasaha; Bangaren kula da harkokin al'adu na kasar Iran reshen kasar Kirgystan ya buga tare da yada wani littafi da ya kebanci kanann yara domin koyar da su addinin muslunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto shugaban kula da harkokin al'adu cewa; Bangaren kula da harkokin al'adu na kasar Iran reshen kasar Kirgystan ya buga tare da yada wani littafi da ya kebanci kanann yara domin koyar da su addinin muslunci. Bangaren kula da harkokin al'adu na kasar Iran reshen kasar Kirgystan ya buga tare da yada wani littafi da ya kebanci kanann yara domin koyar da su addinin muslunci. 510175