IQNA

An Shiga Bangaren Karshe Na Gasar Karatun Kur'ani A UAE

16:18 - February 16, 2010
Lambar Labari: 1886833
Bangaren kasa da kasa; An shiga bangaren karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki a daular ra'asul kheimah da ke kasar hadaddiyar daular larabawa da ke samun halartar mahardata da makaranta.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga jaridar al'ittihad ta haddadiyar daular larabawa cewa, an shiga bangaren karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki a daular ra'asul kheimah da ke kasar hadaddiyar daular larabawa da ke samun halartar mahardata da makaranta.Bayanin ya ci gaba da cewa an shiga bangaren karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki a daular ra'asul kheimah da ke kasar hadaddiyar daular larabawa da ke samun halartar mahardata da makaranta.539074

captcha