IQNA

Cibiyar Taj Waqar Ta Qatar Za Ta Gudanar Da Gasar Kur'ani Da Hadisi

16:18 - February 16, 2010
Lambar Labari: 1886834
Bangaren kasa da kasa; Cibiyar yada ilmomin kur'ani mai tsarki Taj Waqar da ked a babban ofishi a birnin Doha na kasar Qatar za ta shirya gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki da hadisi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Cibiyar yada ilmomin kur'ani mai tsarki Taj Waqar da ked a babban ofishi a birnin Doha na kasar Qatar za ta shirya gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki da hadisi. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan dai ba shi ne karon farko da wannan cibiya take shirya gasar karatun kur'ani ba. Ya kara da cewa ilmomin kur'ani mai tsarki Taj Waqar da ked a babban ofishi a birnin Doha na kasar Qatar za ta shirya gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki. 539118



captcha