IQNA

Za A Gudanar Da Zaman Tattaunawar Addinai A Kasar Japan

16:20 - February 16, 2010
Lambar Labari: 1886838
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da zaman tattaunawar addinai tsakanin Japan da kasashen musulmi a birnin Tokyo fadar mulkin kasar a karo na takwas, da za a fara a mako mai zuwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto day a nakalto daga shafin yanar gizo na nasij an bayyana cewa Za a gudanar da zaman tattaunawar addinai tsakanin Japan da kasashen musulmi a birnin Tokyo fadar mulkin kasar a karo na takwas, da za a fara a mako mai zuwa. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da zaman tattaunawar addinai tsakanin Japan da kasashen musulmi a birnin Tokyo fadar mulkin kasar a karo na takwas, da za a fara a mako mai zuwa. 539095




captcha