IQNA

16:17 - February 16, 2010
Lambar Labari: 1886839

Musulmin India Na Kokarin Yada Koyarwar Manzon Allah (SAW)

Bangaren kasa da kasa; Wasu daga cikin gungun musulmin kasar India da ma sauran musulmin kasar suna yin matukar kokarinsu wajen yada koyarwar ma'aiki (SAW) a cikin wannan wata.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Wasu daga cikin gungun musulmin kasar India da ma sauran musulmin kasar suna yin matukar kokarinsu wajen yada koyarwar ma'aiki (SAW) a cikin wannan wata. Bayanin ya ci gaba da cewa Wasu daga cikin gungun musulmin kasar India da ma sauran musulmin kasar suna yin matukar kokarinsu wajen yada koyarwar ma'aiki (SAW) a cikin wannan wata. Wasu daga cikin gungun musulmin kasar India da ma sauran musulmin kasar suna yin matukar kokarinsu wajen yada koyarwar ma'aiki (SAW) a cikin wannan lokaci. 539236




captcha