Bangaren al'adu da fasaha; An gudanar da wani baje kolin na kayayyakin fasaha da suka hada da allunan masu dauke da rubutun kur'ani mai tsarki a birnin Damascus na kasar Syria.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto da aka buga a jaridar Tashrin ta kasar Syria an bayyana cewa an gudanar da wani baje kolin na kayayyakin fasaha da suka hada da allunan masu dauke da rubutun kur'ani mai tsarki a birnin Damascus na kasar Syria. Bayanin ya ci gaba da cewa an gudanar da wani baje kolin na kayayyakin fasaha da suka hada da allunan masu dauke da rubutun kur'ani mai tsarki a birnin Damascus na kasar. 539222