IQNA

Mahangar Hizbullah A Kan Siyasar Kasashen Musulmi Da Na Larabawa

16:17 - February 16, 2010
Lambar Labari: 1886844
Bangaren siyasa da zamantakewa; Wani wakilin kungiyar hizbullah a majalisar dokokin kasar Labanan ya gabatar da wani jawabi da a cikinsa ya bayyana mahangar hizbullah akan siyasar musulmi da larabawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna a banagaren yada labaransa na birnin Beirut a kasar Labanan ya habarta cewa, wani wakilin kungiyar hizbullah a majalisar dokokin kasar Labanan ya gabatar da wani jawabi da a cikinsa ya bayyana mahangar hizbullah akan siyasar musulmi da larabawa. Bayanin ya ci gaba da cewa Wani wakilin kungiyar hizbullah a majalisar dokokin kasar Labanan ya gabatar da wani jawabi da a cikinsa ya bayyana mahangar hizbullah akan siyasar musulmi da larabawa. 539136


captcha