IQNA

Za A Yi Bincike Kan Dangantaka ta kasa Da Kasa A Mahangar Musulunci Da Tsarin Iran

Bangaren siyasa da zamantakewa: Hasan RahimpurAzgadi mamba a babban komitin juyin juya halin Musulunci a cikin jawabin day a gabatar a gaban daliban jami'ar kasa da kasa da ke birnin Masko kan bincike kan dangantakar kasa da kasa a mahangar Musulunci da dokokin juyin juya halin Musulunci a Iran.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce ta watsa rahoton cewa; Hasan RahimpurAzgadi mamba a babban komitin juyin juya halin Musulunci a cikin jawabin day a gabatar a gaban daliban jami'ar kasa da kasa da ke birnin Masko kan bincike kan dangantakar kasa da kasa a mahangar Musulunci da dokokin juyin juya halin Musulunci a Iran.


539199