Bangaren siyasa da zamantakewa: a daidai wannan lokaci na tunawa da shekaru talatin da daya aka fara watsa shirin Mu'assisar Al'adu ta Kamrunl Bani Hashim(as) A Indiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; a daidai wannan lokaci na tunawa da shekaru talatin da daya aka fara watsa shirin Mu'assisar Al'adu ta Kamrunl Bani Hashim(as) A Indiya. Wannan wata babbar nasara ce ga wannan mu'assisa na irin kokarin da take yi .
539264