IQNA

An Kaddamar Da Wani rubutun Kur'ani Da Aka Ce Na Imam Rida (AS)

17:02 - February 16, 2010
Lambar Labari: 1886864
Bangaren adabi:An nuna wani rubutu na kur'ani da aka ce Imam Rida (AS) ya rubuta da hannunsa.
Cibiyar da ke harkokin Kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa:an nuna wasu shafukan rubutu na Kur'ani mai girma da aka ce Imam Rida (AS) ya rubuta da hannunsa kuma an nuna wannan bangon kur'ani ne a gidan tarihi da ke birnin Mashhad babban birnin addini da dubban musulmi daga lungu da sako na duniyar musulmi.

539254

captcha