IQNA

A Birnin Damaskos Aka Baje Fasahar Allon kur'ani

17:01 - February 16, 2010
Lambar Labari: 1886865
Bangaren fasaha da al'adu: a birnin Damaskos ne aka baje kolin allon kur'ani da ofishin al'adu ta larabawan yankin ta dauki dawainiya.
Cibiyar da ke kula harkokin kur'ani a Iran Ikna daga Suriya bayan ta nakalto daga jaridar Tashrin ta wannan kasa ta watasa rahoton cewa; a birnin Damaskos ne aka baje kolin allon kur'ani da ofishin al'adu ta larabawan yankin ta dauki dawainiya. Wannan kasuwar baje kolin wata babbar dam ace ga duk wani mabukaci da yake son sayen wani allo day a kumshi rubutun kur'ani.


539222

captcha