Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar Kasar katar alshark ta watsa rahoton cewa: a wannan kasa ta Katar ne aka fara gasar karatun kur;ani ta matasa kuma Abdullahi bin Muhammad Alni'ima shugaban ofishin yin hidima ga Kur'ani ya bayyana cewa; yan makaranta dari da talatin ne aka gudanar da gasar kur'ani a wannan kasar ta Katar.
539277