Bangaren kasa da kasa: a kasar Indiya ne za a gudanar da taro kan karawa juna ilimi kan saye da sayarwa a musulunce.
Cibiyar da ke kula harkokin Kur'ani a Iran Ikna daga kudu maso gabacin Asiya bayan ta nakalto daga jaridar Alshark ta Katar ta watsa rahoton cewa; a kasar Indiya ne za a gudanar da taro kan karawa juna ilimi kan saye da sayarwa a musulunce. Wannan taron karawa juna ilimi nada matukar Musulunci musamman a daidai wannan lokaci da kasashen duniya ke fuskantar matsalar tattalin arziki da kuma suke kara kusantar tsarin tattalin arziki na Musulunci da suka ce shi neb a ya fuskantar matsala kamar sauran tsarori a duniya.
539001