Bangaren al'adu da fasaha:jami'ar Almustapha(SWA) Al'alamiya za ta gudanar da taron Tuba na kasa da kasa karo na uku.
Reshenta daga birnin Qum cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; babban darektan da ke kula da al'adu na jami'ar almustapha (SWA) al'alami ya bayyana cewa;a ranar alhamis wato gobe ne za a kawo karshen wannan taro na tabligi na Tuba na kasa da kasa karo na uku a babban dakin gudanar da taro na Kudus dake babbar makaranta ta Imam Khomeini® a wannan birni na Qum kuma an samu halartar baki na ciki da waje da suka halarci wannan taro.
539581