Bangaren al'adu da fasaha:an wallafa wani littafi day a kumshi bayani da hotuna na juyin juya hali a cikin shekaru talatin da suka gabata.
Cibiyar da kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; wannan karaminn kundi da aka wallafa kan bayanai da hotuna da suka shafi yujin juya halin Musulunci da irin nasarori da kalubalai day a fuskanta a cikin shekaru talatin da daya a kaar Seralaika ne a ka kaddamar da wallafa shi kuma ya samu karbuwa ta musamman daga al'ummar wannan kasa da kuma jinjinawa ta musamman ga wadanda suka dauki nauyi da tunanin wallafa wannan kundin kuma ya kumshi shafuka dubu uku.
539491