Bangaren ilimi da binkasarsa: a ranar biyar ga watan Isfand ne za a gudanar da bukin kaddamar da wannan karamar jami'a.
Muhammad Najafi mai kula da jama' a wannan cibiya ne a lokacin da yake tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ya bayyana cewa: wannan tunani ya samo asali ne daga bangaren yada ilimi da bincike na Muassisar Imam Sadik (AS) da kuma cibiyar binciken ilimin kalami da ke karkashin kulawar babban malamin nan Ja'afar Subhani .
539459