IQNA

Za A Gudanar Da Taron kasa Da Kasa Na AllamaIkbal Lahuri

16:11 - February 17, 2010
Lambar Labari: 1887340
Bangaren Nazari: taron kasa da kasa kan tunawa da Allama Ikbal Lahuri kuma a Bulucastan ne za a gudanar a biyar zuwa bakwai ga watan Isfand.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce ta watsa rahoton cewa: cibiyar da ke kula da yin nazari a yankin shi ne ya dauki nauyi da shirya wannan taro na kasa da kasa da zai kawo bayani da abubuwa da wannan bawon Allah ya wallafa da kuma irin ci gaban day a samar ta fuskar ilimi da gwagwarmaya . har ila yau wannan cibiya ta kara da cewa duk wani abu day a shafi wannan malami Allama Ikbal Lahuri za a tattauna da bayani kansa a dakin wannan taro na kasa da kasa.

539372

captcha