IQNA

Lailatul mabit Ta Yi Daidai Da Ayar Dake magana Da Masu Sadaukar Da Ransu Don Allah

Bangaren rahoto; Lailatul Mabit ta yi daidai da ayar da ke magana da masu sadaukar da rayuwarsu domin neman yardar Allah.
Cibiyar da ke kula da kare harkokin kur'ani a Iran ikna daga yankin Khurasan ta watsa rahoton cewa watan rabi'ul Awwal shi ne wata na uku daga cikin watannin hijira kamari na musulmi musamman yan shia da abubuwan tarihi masu muhimmanci suka wakana a cikinsa kamar tarihin Lailatul Mabit suna daga cikin abubuwa na mamaki da muhimmanci da suka wakana a wannan wata. Har ila yau rahoton ya ci gaba da cewa; Lailatul Mabit ta yi daidai da ayar da ke magana da masu sadaukar da rayuwarsu domin neman yardar Allah.


538046