IQNA

Za A Gudanar da Gasar Share fage Ta karatun Kur'ani Ta Sharje

17:08 - February 17, 2010
Lambar Labari: 1887370
Bangaren kasa da kasa: Hamid Matar Tarim shugaban mu'assisar kur'ani tad a sunnar ma'aiki (SWA) a garin Sharje na Hadeddiyar daular larabawa ya bayyana cewa za gasar share fage ta karatun kur'ani.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna bayan ta nakalto daga jaridar hadeddiyar daular larabawa Albayan Hamid matar ya bayyana cewa: shugaban mu'assisar kur'ani tad a sunnar ma'aiki (SWA) a garin Sharje na Hadeddiyar daular larabawa ya bayyana cewa za gasar share fage ta karatun kur'ani.

539424

captcha