Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna net a watsa rohoto bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai utrujj cewa; a yau ne aka fara koyar da fassarar Surar Fadir a Labanon. Sheikh Haisam Tamimi shugaban da ke kula da wannan gasar share fage ta karatun kur'ani ya kara da cewa wannan gasar za a ci gaba da gudanar da ita har zuwa ranar ashirin da biyar ga watan Isfand.
539438