Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto da elmoudjahid ta watsa rahoton cewa ; a Faransa ne za a gudanar da taron Kudus birnin al'adu da wata makoma kuma hukumar koyar da fannonin luggar larabci da al'adunsu.Har ila yau za a yi bincike kan harin ta'addanci da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kai wa birnin Kudus mai alhurma da kuma abubuwan day a haddasa a tsawon tarihi da kuma irin barazanar da haramtacciyar kasar ta Isra'il ke yi wa wannan birni da al'ummomin da ke cikin wannan birnin.
540265