IQNA

Mawaka Sha Daya Ne Na Kasa Da Kasa Suka Halarci Rube Baje Kolin Fajri

Bangaren adabi: an gudanar da bukin rufe taron mawaka na kasa da kasa na Fajr tare da halartar mawaka fitattu sha daya da ministan al'adu .
Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; : an gudanar da bukin rufe taron mawaka na kasa da kasa na Fajr tare da halartar mawaka fitattu sha daya da ministan al'adu . A ranar daya ga watan Isfan za a gudanar da bukin rufe wannan kasuwar baje kolin wakar Fajr ta kasa da kasa karo na hudu tare da samun halartar Said Muhammad Huseini ministan al'adu da fadakarwa irin ta Musulunci da kuma Muhsin Parviz mukaddashin mai kula da harkokin al'adu a ma'aikatar al'adu da sauran mawaka Iraniya da Na waje.


540208