IQNA

An Kafa Komitin Yin Gara A Afganistan Da Zai sa Ido Kan Abubuwan Musulunci

Bangaren siyasa da zamantakewa; an kafa komitin yin gyara karkashin abubuwa masu muhimmanci na addinin Musulunci a Afganistan.
Daga reshenta daga kasar Afganistan ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a watsa rahoton cewa; an kafa komitin yin gyara karkashin abubuwa masu muhimmanci na addinin Musulunci a Afganistan. Said Rahmatullah Nahdatyar shugaban komin na yin gyara a lokacin bukin kaddamar da wannan komiti ya bayyana muhimmancin kafa wannan komiti da kuma irin jan aikin da ke tattare da wannan komiti musamman a wannan kasa ta afganistan.


540094