IQNA

Za A Gudanar Da Taron Nuna Iya Rubutu A Musulunce A Tunus

Bangaren al'adu da fasaha: an fara aikin nuna iya rubutu a musulunce a Tunsiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; an fara aikin nuna iya rubutu da zane-zane a musulunce a kasar tunusiya kuma wannan aiki zai kwashe watanni uku kuma an zabi wasu salon rubutu da zane na Bagadaza da Iran.

539995