IQNA

Yunosco Na Raya Shekarar Kasa Da Kasa Ta Al'adu

Bangaren kasa da kasa: Hukumar Yunosco ta majalisar dinkin duniya mai kula da yada ilimi da al'adu a hukumce ta bawa shekarar kasa da kasa ta Al'adu taken burin yaki da huce gonad a iri.
Bayan ta nakalto daga jaridar Le Monde da ake bugawa a kasar faransa ,cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: Hukumar Yunosco ta majalisar dinkin duniya mai kula da yada ilimi da al'adu a hukumce ta bawa shekarar kasa da kasa ta Al'adu taken burin yaki da huce gonad a iri. Irina BuKuva babban darektan hukumar kula da ilimi da al'adu ta majalisar dinkin duniya a wani taron manema labarai a hedkwatar hukumar ya jaddada cewa a yau kimanin shekaru satti babu wani abu da aka gani a kasa da yake da dangantaka da sulhu saboda haka babu wata hanya da ta wuce tattaunawa da fahimtar juna.

540771