IQNA

A Kabul Ne Za Girmama Matsayin Hijwiri Gaznawi Fitaccen Masanin Addini

Bangaren akida da ilimi; taron kasa da kasa a birnin Kabul ne za a gudanar da taron girmama matsayin Hijwiri Gaznawi fitaccen masanin addini.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga Afganistan ta watsa rahoton cewa; ta jiyo daga majiyar labarai ta Bakhtar cewa wannan taro ma;aikatar al'adu ta Afganistan ta shirya inda aka samu halartar malummai da masu bincike da nazari na ciki da wajen kasar ta Afganistan.

541253