Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a Rasha ta gabatar da shawarwari sha biyu kan tarjuma da tafsirin Kur'ani da Yaren Rasanci. Wannan tarjuma da tafsiri za arika yin sharhi kuma wannan tarjamomi ta kumshi tarjimomi masu yawa da aka gudanar a shekarar 1963.2002,2005,1907,2001,2000 da wadanda suka fassara su.
540787