IQNA

Abin Kama Ne A Kirkiro Tashoshin Tauraron Dan Adam Domin Nisantar da Matasa Musulmi Larabawa Daga Kur'ani

Bangaren manema labarai: Abin Kama Ne A Kirkiro Tashoshin Tauraron Dan Adam Domin Nisantar da Matasa Musulmi Larabawa Daga Kur'ani.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce ta watsa rahoton cewa; duk wani abu da zai nisantar da matasa larabawa daga Kur'ani abin yaka .Da dama daga cikin masu yakar duk wani kokari na yada addini da kara kusantar masata da addini da kur'ani na kirkiro tashoshin talbijin da na tauraron dan adam da zummar nisantar da matasa daga harkokin addini da ci gaban addnin Musulunci a wani sabon salon a kulla yaki da addini da kara yawaita masu karbar addini da sanin masaniya kansa.

541387