IQNA

Za A Tarjama Risalatul Hukuk Ta Imam Sajjad (AS) Da Jamusanci

Bangaren al'adu da fasaha:za a tarjama risalatul Hukuk ta Imam Sajjad (AS) da jamusanci da ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasa Jamus ya dauki nauyin hakan.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce ta watsa rahoton cewa; za a tarjama risalatul Hukuk ta Imam Sajjad (AS) da jamusanci da ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasa Jamus ya dauki nauyin hakan. Wannan littafi Profesa Viland Pic masani kuma mai bincike marubuci malamin falsafa da masaniya kan addinin Musulunci a jami'ar Maksimiliyon a Munikh ya tarjuma a cikin shafuka ashirin.



541424