Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, babban kwamitin kula da harkokin musulunci na kasa da kasa zai fara gudanar da babban zamansa abirnin Alkahira na kasar masar a karo na ashirin da biyu. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan zai bayar da dama ga dukkanin mabobin kwamitin su bijiro da dukkanin shawarwarinsu. Babban kwamitin kula da harkokin musulunci na kasa da kasa zai fara gudanar da babban zamansa abirnin Alkahira na kasar masar a karo na ashirin da biyu.541009