IQNA

18:42 - February 21, 2010
Lambar Labari: 1888798

Taron Tattalin Arziki A Mahangar Musulunci A Canada

Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da wani zama da zai yi dubi kan harkokin tattalin arziki a mahanga ta addinin muslunci, wanda za agudanar a kasar Canada.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa za a fara gudanar da wani zama da zai yi dubi kan harkokin tattalin arziki a mahanga ta addinin muslunci, wanda za agudanar a kasar Canada. Wannan bayani ya z one a cikin wani shafin yanar gizo da ke cewa nan bad a jimawa ba za a fara gudanar da wani zama da zai yi dubi kan harkokin tattalin arziki a mahanga ta addinin muslunci, wanda za agudanar a kasar Canada. 541040










captcha