IQNA

Za A Gudanar Da Darussan Koyar Da Tafsirin Kur'ani

18:42 - February 21, 2010
Lambar Labari: 1888799
Bangaren kasa da kasa; Nan ba da jimawa ba ne za a bude wasu ajujuwa na koyar da karatun kur'ani mai tasrki da kuma tafsirinsa a babbar cibiyar addinin musulunci ta kasar Birtaniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Nan ba da jimawa ba ne za a bude wasu ajujuwa na koyar da karatun kur'ani mai tasrki da kuma tafsirinsa a babbar cibiyar addinin musulunci ta kasar Birtaniya. Bayanin ya ci gaba da cewa nan ba da jimawa ba ne za a bude wasu ajujuwa na koyar da karatun kur'ani mai tasrki da kuma tafsirinsa a babbar cibiyar addinin musulunci ta kasar Birtaniya. 541149

captcha