Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani bayani day a nakalto daga shafin yanar gizo na kungiyar an bayyana cewa Kungiyar kula da harkokin ilimi da al'adun muslunci ta ISESCO za ta halarci taron kasa da za a gudanar a kasar Masar na kasashen musulmi a karo na asirin da biyu. Bayanin ya ci gaba da cewa Kungiyar kula da harkokin ilimi da al'adun muslunci ta ISESCO za ta halarci taron kasa da za a gudanar a kasar Masar na kasashen musulmi a karo na asirin da biyu.