IQNA

Gudanar Da Taron Masu Wa'azi Mata Na Kasar Saudiyya

18:41 - February 21, 2010
Lambar Labari: 1888801
Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da zaman taro na mata masu wa'azi a kasar Saudiyya, wanda zai samu halartar malamai mata wadanda suke yi8n hannuka mai sanda ga sauran mata.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa za a fara gudanar da zaman taro na mata masu wa'azi a kasar Saudiyya, wanda zai samu halartar malamai mata wadanda suke yi8n hannuka mai sanda ga sauran mata. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da zaman taro na mata masu wa'azi a kasar Saudiyya, wanda zai samu halartar malamai mata wadanda suke yi8n hannuka mai sanda ga sauran mata. Wannan dai shi ne karo na bakwai da ake gudanar da irin wannan taro tun bayan da aka kafa kungiyar. 541188



captcha