Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa za a fara gudanar da taron kasa d akasa da zai bahasi kan tasirin hanyar yanar gizo a dabi'un matasa, wanda cibiyar kula da al'adu da ilmin musulunci za ta gudanar a Tunis. Wannan rahoto dai ya yi nuni da cewa an kirkiri gudanar da zaman taron ne bisa la'akari da mummunan tari da kuma muhimmancin sa ido kan harkar internrt ga harkokin matasa. Gudanar da taron kasa d akasa da zai bahasi kan tasirin hanyar yanar gizo a dabi'un matasa, wanda cibiyar kula da al'adu da ilmin musulunci za ta gudanar a Tunis. 541085