IQNA

Gasar Karatun Kur'ani Mai Lakabin Alhasawi A Birtaniya

18:41 - February 21, 2010
Lambar Labari: 1888803
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da gasar karatun kur'ani ta Alhasawi a karo na hudu a kasar Birtaniya kamar yadda aka saba gudanarwa ashekarun da suka gabata a kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto day a nakalto daga shafin yanar gizo na Al-ra'ayi an bayyana cewa; Za a gudanar da gasar karatun kur'ani ta Alhasawi a karo na hudu a kasar Birtaniya kamar yadda aka saba gudanarwa ashekarun da suka gabata a kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da gasar karatun kur'ani ta Alhasawi a karo na hudu a kasar Birtaniya kamar yadda aka saba gudanarwa ashekarun da suka gabata a kasar. 541258


captcha