IQNA

18:40 - February 21, 2010
Lambar Labari: 1888806

Tsohon Piraministan Malazia Ya Bukaci Da A kare Martabar Musulunci

Bangaren siyasa da zamantakewa; Tsohon Piraministan kasar Malazia ya bukaci da a dauki kwararan matakai na bayar da kariya ga addinin musulunci kan ayyukan tsokana da yake fuskanta.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa tsohon Piraministan kasar Malazia ya bukaci da a dauki kwararan matakai na bayar da kariya ga addinin musulunci kan ayyukan tsokana da yake fuskanta. Bayanin ya ci gaba da cewa tsohon Piraministan kasar Malazia ya bukaci da a dauki kwararan matakai na bayar da kariya ga addinin musulunci kan ayyukan tsokana da yake fuskanta, ya bukaci da a dauki kwararan matakai na bayar da kariya ga addinin musulunci kan ayyukan tsokana da yake fuskanta. 541300



captcha