Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa an gudanar da zama na biyu na bangaren karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Dubai na kasar hadaddiyar daular larabawa a jiya. Bayanin ya ci gaba da cewa an gudanar da zama na biyu na bangaren karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Dubai na kasar hadaddiyar daular larabawa a jiya. 542190