Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa za a fara gudanar da tarukan horas da ma'aikatan makarantun addinin msulunci a kasar Kuwait, wanda ma'aikata daga makarantun kasar za su halarta a cikin makon gobe. Bayanin ay ci gaba da cewa Za a fara gudanar da tarukan horas da ma'aikatan makarantun addinin msulunci a kasar Kuwait, wanda ma'aikata daga makarantun kasar za su halarta a cikin makon gobe. 542293