IQNA

Za A Nuna Tarukan Maulidin Manzo (SAW) A Tashar Talabijin Ta Abu Dhabi

15:47 - February 23, 2010
Lambar Labari: 1889836
Bangaren kasa da kasa; Gidan talabijin din Abudhabi da ke watsa shirinsa kan tauraron dan adam zai nuna tarukan maulidin manzon Allah kai tsaye wanda za a gudanar a birnin.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto day a nakalto daga jaridar kasar masar an bayyana cewa Gidan talabijin din Abudhabi da ke watsa shirinsa kan tauraron dan adam zai nuna tarukan maulidin manzon Allah kai tsaye wanda za a gudanar a birnin. Bayanin ya ci gaba da cewa gidan talabijin din Abudhabi da ke watsa shirinsa kan tauraron dan adam zai nuna tarukan maulidin manzon Allah kai tsaye wanda za a gudanar a birnin.542397

captcha