Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto ya nakalyo daga jaridar ittihad an bayyana cewa An fara gudanar da shirin gasar karatu da hardar kur'ani gami da hadisan manzo ta birnin Sharja a hadaddiyar daular larabawa da za a gudanar nan bad a jimawa ba. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da shirin gasar karatu da hardar kur'ani gami da hadisan manzo ta birnin Sharja a hadaddiyar daular larabawa da za a gudanar nan bad a jimawa ba. 542417