IQNA

Danganta Masallaci Annabi Ibrahim Da Yahudanci Tsokana Ce

15:49 - February 23, 2010
Lambar Labari: 1889839
Bangaren kasa da kasa; Babban limamin masallaci Qods mai alfarma Taisir Tamimi ya bayyana cewa danganta masallacin Annabi Ibrahim da yahudanci neman tsokanar musulmi ne.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto day a nakalto daga shafin yanar gizo na an bayyana cewa Babban limamin masallaci Qods mai alfarma Taisir Tamimi ya bayyana cewa danganta masallacin Annabi Ibrahim da yahudanci neman tsokanar musulmi ne. Ya kara da cewa Babban limamin masallaci Qods mai alfarma Taisir Tamimi ya bayyana cewa danganta masallacin Annabi Ibrahim da yahudanci neman tsokanar musulmi ne. 542450



captcha