Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa A daidai lokacin da aza a fara gudanar da tarukan makon hadin kai tsakanin al'ummar musulmi, wanda ya daidai da lokacin haihuwar fiyayyen halitta za a gudanar da taron kadaita da kur'ani a Tanzania. Bayanin ya ci gaba da cewa A daidai lokacin da aza a fara gudanar da tarukan makon hadin kai tsakanin al'ummar musulmi, wanda ya daidai da lokacin haihuwar fiyayyen halitta za a gudanar da taron kadaita da kur'ani a Tanzania. 542433