Bangaren al'adu da fasaha; bayan an tarjama littafin assurarul Tauhidi an kuma watsa shi wannan kasa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ta watsa rahoton cewa:
bayan an tarjama littafin assurarul Tauhidi an kuma watsa shi wannan kasa. Wannan littafi babban malamin nan Mahdi Kazim Uf shugaban bangaren kula da adabi da yaruka a jami'ar farisi na gwamnatin Azarbaijan ya tarjuma tare da taimakon ofishin da ke kula harkokin yada al'adun Iran a wannan kasa ta Aazarbaijan.
542548