IQNA

Gaskiya,Al'adu Da Taimakekkeniya A Jodan

Bangaren al'adu da fasaha; ofishin tabligi a komitin hukumomi da jamiyun islma a Jodan sun bukaci al'ummar kasar Jodan da su rika aikata gaskiya 'bunkasa al'adu da Taimakekkeniya a tsakanin al'umma.
Daga Jodan bayan ta nakalto daga jaridar Dastur a wannan kasa cibiyar da ke kula harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: ofishin tabligi a komitin hukumomi da jamiyun islma a Jodan sun bukaci al'ummar kasar Jodan da su rika aikata gaskiya 'bunkasa al'adu da Taimakekkeniya a tsakanin al'umma. Wannan kira ne da zai iya taimakawa al'ummar kasar ta Jodan ta fuskoki daban daban da suka hada da al'adu ,zamantake da kuma aikata gaskiya.


542427