Bangaren al'adu fasaha: Nuna Littafan Hadisai A Kasashen Masar ,Hadeddiyar Daular Larabaw Da Koweiti.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: bangaren mu'assisar Ilimi da hadisi da al'adu ta darul Hadis bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta watsa rahoton cewa an nuna littafan hadisai a kasashen Masar ,hadeddiyar Daular larabawa da kuma kasar koweiti. A wannan guri dai an bayyana da baje kolin litttafai masu yawan gaske da suka shafi hadisai da kuma suka shafi ilimin hadisi da addinin Musulunci.
542292