IQNA

Jami'oin Larabawa Na Kishirwar Falsafa Da Kalami Na Musulunci

Bangaren adabi: akwai karamci da kishirwar ilimi ta fuskar falsafa da ilimin kalami a jami'oin kasashen Larabawa.
A wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna Ayatullahi Uzma ja'afar Subhani ya bayyana cewa: akwai karamci da kishirwar ilimi ta fuskar falsafa da ilimin kalami a jami'oin kasashen Larabawa. Ya kuma bayyana cewa a wani zama da suka yi sun yi nazari da tunanin hanyoyin da za a iya bi domin magance wannan matsala da ke cima kasashen musulmi musamman na larabawa daga cikinsu tuwo a kwarya.


542263