Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a fara gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, wanda cibiyar kula da harkokin addinin musulunci ta kasar ta shirya gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan shi ne karo na goma sha daya da ake gudanar da irin wannan gasa Za a fara gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, wanda cibiyar kula da harkokin addinin musulunci ta kasar ta shirya gudanarwa. 543002