Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Kungiyar kula da harkokin ilmi da al'adu ta kasashen musulmi ta yi Allawadai da matakin da gwamnatin yahudawan sahyuniya ta dauka na yahudantar da wuraren musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa Kungiyar kula da harkokin ilmi da al'adu ta kasashen musulmi ta yi Allawadai da matakin da gwamnatin yahudawan sahyuniya ta dauka na yahudantar da wuraren musulunci. Tuni kasashen musulmi da kungiyoyin kula da wuraren tarihi suka ti Allawadai da wannan mataki. 542823